Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Muryar Amurka (VOA) na bibiyan wasannin Gasar cin Kofin Duniya na 2018 da ake yi a Rasha. Za mu rika kawo maku bayanai, sharhi, hotuna har da na bidiyo daga wannan gasa mafi girma a duniyar wasanni, a tsakanin ranakun 14 ga watan Yuni da 15 ga watan Yuli.

Faransa Ta Lashe Gasar Cin Kofin Duniya Na FIFA Na Shekarar 2018
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:29 0:00

Bidiyo

Ingila da Croatia Bitar Wasa
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:14 0:00
XS
SM
MD
LG