Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Shugaba Buhari Zai Ziyarci Shugaba Obama 20-21 Yuli, 2015

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya zai ziyarci shugaba Barack Obama na Amurka a Washington a ranakun 20 zuwa 21 ga watan Yuli 2015. Wannan ziyara ta shugaba Buhari tana zuwa a bayan da aka yi shekara da shekaru babu dangantaka mai kyau a tsakanin Amurka da Najeriya a saboda rashin tallafi daga Amurka wajen yaki da Boko Haram.

Karin Bayani akan Shugaba Buhari Zai Ziyarci Shugaba Obama

#Buhari #Obama

Karin Bayani akan VOA Hausa Twitter
XS
SM
MD
LG