Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kisan Gilla a Orlando

Kisan Gilla a Orlando

VOA Hausa na tattare da rahotanni da hirarraki na baya-bayan nan game da hari mafi muni da aka taba kaiwa a Amurka tun bayan harin 11 Satumba 2001. Wani dan bindigar da yayi ikirarin cewa shi mabiyin Kungiyar Daesh ne ya bude wuta a wani gidan rawa da shakatawa na 'yan luwadi a birnin Orlando, ya kashe mutane kusan 50.

Karin bayani akan Kisan Gilla a Orlando

Labarai

XS
SM
MD
LG