Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YALI 2016

YALI 2016

A shekarar 2016, jami'o'i 36 a fadin Amurka sun karbi bakuncin shugabannin matasa dubu daya daga Afirka domin horas da su kan madafu uku: Kasuwanci da Cinikayya, Shugabancin Al'umma da kuma Tafiyar da Ayyukan Gwamnati. Wannan shine shirin da ake kira Mandela Washington Fellowship, karkashin babban shirin YALI, ko shirin Habaka Shugabancin Matasa A Afirka. Shirin na koyarwa tare da bayar da tallafi ga matasan Afirka da suka nuna basirar shugabanci , a manyan makarantun Afirka, domin in sun koma kasashensu, su koyar da irin wannan ga sauran al'umma.

Karin bayani akan YALI 2016
XS
SM
MD
LG