Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AFCON 2017

Gasar Cin Kofin Afirka Ta 2017

Gasar Cin Kofin Afirka ta 2017 da za a yi a kasar Gabon, ita ce ta 31 tun da aka fara wannan gasa tsakanin kasashen Afirka. Gasar, wadda ake kira AFCON a takaice, Hukumar Kwallon kafa ta Afirka ce ke shiryawa don kungiyoyin kwallon kafa na maza na Afirka. Gasar ta 2017 ta hada da kungiyoyi daga kasashen Gabon, Guinea-Bissau, Aljeriya, Zimbabwe, Cote D'Ivoire, Togo, Burkina Faso, Kamaru, Tunisiya, Senegal, Kwango-Kinshasa, Mali, Ghana, Misara, Uganda da kuma Morocco.

Karin bayani akan AFCON 2017

GROUP A

RankCountryPts
1 Gabon1
2 Burkina Faso1
3 Cameroon1
4 Guinea-Bissau1

GROUP B

RankCountryPts
1 Senegal 3
2 Algeria1
3 Zimbabwe1
4 Tunisia0

GROUP C

RankCountryPts
1 DRC 3
2 Ivory Coast1
3 Togo1
4 Marocco0

GROUP D

RankCountryPts
1 Ghana 3
2 Mali1
3 Egypt1
4 Uganda0
Karin bayani akan AFCON 2017
XS
SM
MD
LG