Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bikin Rantsar da Shugaban Amurka 2017

Bikin Rantsar da Shugaban Amurka 2017

Za a rantsar da shugaban Amurka ranar juma’a 20 ga watan Janairu inda Donald Trump da Michael R. Pence zasu yi rantsuwar kama aiki. Wa’adin shugaban kasar yana farawa ne da karfe 12 na ranar bayan babban Alkalin Kotun Kolin Kasar ya rantsar da su. Akwai shagulgula na musamman da aka shirya don wannan ranar a ciki da wajen babban birnin Washington DC.

Karin bayani akan Bikin Rantsar da Shugaban Amurka 2017
XS
SM
MD
LG