Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wasannin Gasar Olympics a Pyeongchang

Lambobin Olympics

A karon farko wata kungiyar mata tana wakiltar Najeriya a gasar tseren kankara ta Bobsled a wasannin Olympics na hunturu da ake yi a Pyeongchang dake Koriya ta Kudu. Ku biyo mu domin gani da kuma jin rawar da su, da sauran 'yan wasa na duniya suke takawa a Wasannin.

Karin bayani Wasannin Olympics Na Hunturu A Pyeongchang
XS
SM
MD
LG