Kungiyar Boko Haram ta dauki alhakin aikata wannan ta'asa.
Wannan dandali ne dake nuna hotunan rayuwar yau da kullum ta mutane daga sassan duniya daban-daban. Sashen Hausa na Muryar Amurka yana baje muku su tareda fatar zaku kashe kwarkwatan ido da ganin canje canjen dake faruwa a ko wani mako a duniya.
Hotunan labaru mafi kai'ifarwa a 2011.
Ga gargadi nan, wadan nan hotuna suna da muni ainun har suna iya tayar da hankali sosai, sabo da haka a yi hattara.
Kungiyar ta lashe kofin Super League na Jihar Bauchi a bayan da ta doke Super Starlets FC Azare a wasan karshe
The United Launch Alliance Atlas V rocket with the NASA's Mars Science Laboratory (MSL) Curiosity rover rolled out to Space Launch Complex-41 at Cape Canaveral Air Force Station around 8 a.m. EST Friday Nov. 25. Launch is set for 10:02 a.m. Saturday Nov. 26.
Domin Kari