Abdulmutallab ya amsa laifin tuhumar da aka yi masa ta kokarin tayar da bam cikin wani jirgin saman fasinjar Amurka a 2009
Masana'antar tallata kade kade ta Amurka ta karrama marigayiya Whitney Houston
Hukumomin Nijeriya sun sake damke babban wanda ake zargi a
Wannan dandali ne dake nuna hotunan rayuwar yau da kullum ta mutane daga sassan duniya daban-daban. Sashen Hausa na Muryar Amurka yana baje muku su tareda fatar zaku kashe kwarkwatan ido da ganin canje canjen dake faruwa a ko wani mako a duniya.
Hotunan wani wurin da kungiyar Boko Haram ke harhada boma bomai a Mariri Quarters dake karamar hukumar Kumbotso, jihar Kano.
Mutane suna kallon inda aka sami wata fashewar nakiya a kasuwar Gamboru dake birnin Maiduguri da kuma wata fashewa da ta auku a Kaduna.
Domin Kari