Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ya kaddamar da shirin gwamnatin taraiyar Najeriya, na katin shaidar dan kasa, a Aso Rock Villa, da fatan zai taimaka wajen harkokin tsaro, 28 ga Agusta 2014.
Ameyo Stella Adavevoh, Likita ce wace ta mutu bayan da ta kamu da cutar a lokaci da take yiwa Patrick sawyer dan kasar Amurka, da wasu da suka kamu da cutar magani a Najeriya.
Gobara ta barke a hedkwatar hukumar kwallon kafa ta Najeriya a Abuja, 20 ga Agusta, 2014. Babu wanda ya jirkita ana nan ana bincike kan sandiyar gobaran inji hukumomi.
Domin Kari