Mr. Nguema yayi takar babu hamayya a bayan da sauran 'yan takar hudu suka janye bisa zargin an shirya magudi.
...Ta kuma hukumta sojojin da ake zargi da kashe daruruwan fararen hula cikin kauyuka a wasu jihohi biyu.
Yayin da babban sufeton nukiliya na Majalisar Dinkin Duniya ya ce har yanzu ba su ga wata shaidar cewa Iraqi ta ci gaba da kokarin kera
An tsara wannan yarjejeniyar rarraba mukami tsakanin sassan da nufin kawo karshen yakin basasar shekaru 4 a kasar.
Tsohon shugaban na Afirka ta Kudu ya ce Amurka tana yin ko oho da muradun sauran kasashen duniya.
Biljana Plavsic ta ce Sabiyawa sun kashe dubban mutane a kashe-kashen kare-dangi na tsarkake jinsi da suka yi a Bosniya-Herzegovina.
Shugaba Bush ya umurci rundunar sojoji da ta fara girka garkuwar kare kasa daga hare-haren makamai masu linzami nan da shekarar 2004.
Donald Rumsfeld ya kammala ziyararsa a Djibouti, kasar da ta zamo cibiya wajen yaki da ta'addanci.
Shugaba Bush an Amurka yayi jawabi ga al'ummar Musulmi domin bukukuwan karshen watan Ramadhan.
Kungiyar F.D.D. ta ce an yi sauyi ga wannan yarjejeniyar tsagaita wuta da ake son ta kulla da gwamnati.
Shugaba Moi da shugaba Bush zasu tattauna hare-haren ta'addancin da aka kai cikin makon da ya shige a birnin Mombasa.
Wannan hukumar hadin guiwa da Majalisar Dinkin Duniya ta kafa zata yi kokarin warware rikicin kasashen biyu kan batun yankin Bakassi.
Domin Kari