...Ya kuma roki mutane a fadin duniya da kada su bari fargabar ta'addanci ta sanya su yin dari-dari da junansu.
Larabawa da Iraniyawa 'yan Amurka tare da kungiyoyin Musulmi sun gurfanar da atoni-janar na tarayya tare da wasu jami'an gwamnati a gab
Ana sa ran shugaba Laurent Gbagbo zai gabatar da sabon shirin nasa, bayan da aka shafe watanni uku ana tabka rikici a kasar.
Tsohon shugaban na Nijeriya ya ce shi ma zai nemi jam'iyyar PDP ta tsayar da shi takarar shugaban kasa.
Roh Moo-hyun ya ce ya kamata dangantakar kasashen ta sauya fasali ta kai ga wani sabon matsayi a wannan lokaci.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta ce za a gudanar da zaben shugaban kasa a ranar 19 ga watan Afrilu.
Kwanaki biyu bayan kama garin Man, 'yan tawayen yammacin Ivory Coast sun kama wani garin daga hannun dakarun gwamnati.
Mr. Nguema yayi takar babu hamayya a bayan da sauran 'yan takar hudu suka janye bisa zargin an shirya magudi.
...Ta kuma hukumta sojojin da ake zargi da kashe daruruwan fararen hula cikin kauyuka a wasu jihohi biyu.
Yayin da babban sufeton nukiliya na Majalisar Dinkin Duniya ya ce har yanzu ba su ga wata shaidar cewa Iraqi ta ci gaba da kokarin kera
An tsara wannan yarjejeniyar rarraba mukami tsakanin sassan da nufin kawo karshen yakin basasar shekaru 4 a kasar.
Tsohon shugaban na Afirka ta Kudu ya ce Amurka tana yin ko oho da muradun sauran kasashen duniya.
Domin Kari