An hallaka akalla mutane 50 a kudu maso gabashin Nijeriya a Jiy
kamar mutane milyan daya ne suka cika makil a dandalin Times Square dake New York inda shahararrun mawaka suka taya mutane hira.
Ana jin wan nan mataki bashi da farin jinni daga gun ‘yan Najeriya, kasar da tafi ko wacce sayar da mai a ketare a nahiyar.
Shugabar kungiyar Likitocin Najeriya Dr, Princess Campbell ta bayyana cewa Najeriya na matsayin na 176 daga cikin kasashe 190 na duniya
‘Yan gwagwarmaya sun ce jami’an tsaron Syria ko Sham sun hallaka
Iran ta ce a yau Asabar za ta harba makamai masu linzami masu
Biyu daga ciki manyan kungiyoyin masu hamaiya a Syria sun hada kai, bisa tsamanin za'a hambarar da gwamnatin Assad
Sojojin Ethiopia sun kori yan kungiyar Al Shabab daga Beledweyne
Gidauniyar tallafi ta Bill da Milinda Gates ta sanar da bada ladan dala dubu dari biya ga jihohin da suka iya shawo kan cutar shan inna
Cibiyar ‘yan adawa ta “Observatory” tace anyi anfani da wadanan bama-bamman ne wajen tarwatsa gungun irin wadanan mutanen da suka yi
Kwana daya bayanda aka kamalla zaman makokinrashin tsohon shugaban kasar Kim Jong Il ne majalisar mulkin kasar tayi wan nan kashedin
Kwamishinan ma'aikatar kananan hukumomi, kuma shugaban kwamitin Yusuf Garba Tagwai ne ya tabbatar da haka
Domin Kari