A Nigeria, har yanzu ana ci gaba da farautan mutumen nan da akace shine jagoran harin da aka kaiwa kiristoci ranar Kirsemeti.
Babbar kotun laifukka ta duniya tace a ranar litinin ne zata yanke hukunci akan ko za’a gurfanarda wasu manyan kusoshin kasar Kenya
An hallaka ‘yan kasashen waje masu yawon bude ido su biyar, aka kama biyu,
Masu sa ido na kungiyar hadin kan Larabawa suna shirin bada rahoto kan halin da ake ciki a kasar Siriya
PM kasar Pakistan Yusuf Raza Gilani ya bayyana gaban kotun kolin kasar domin kare kanshi bisa zargin watsi da doka. PM kasar Pakistan Y
Yan tawayen Sudan sunce sun kashe sojojin gwamnati ashirin da shidda.
Hukumomin Najeriya sun ce mutumin da ake zargi da hannu a hari da aka kai kan wata majami’a ta darikar katholika a Abuja, ya tsere
Cibiyar nazarin aikin lafiya ta Amurka-NIH ta fitar da wani samakon bincike da zai shafi rayuwar miliyoyin kananan yara, da matasa,
Rasha wadda ta kasance babbar abokiyar kawancen Syria ce tace ba zata bari a tura sojojin kasashen waje cikin kasar Syrian ba.
Amurka tana kira ga Afirka ta kudu ta taimaka wajen hana aukuwar bala’in ‘yunwa a Sudan.
Wannan shi ne karo na biyu cikin mako guda da ake arangama a tsakanin kabilun Murle da Lou Nuer a Jihar Jonglei
Talatar nan aka kai farmaki kan Mukarram Khan Attif, lokacin da yake salla cikin wani masallaci a kusa da gidansa a garin Shabqadar
Domin Kari