President Barack Obama has defeated his Republican challenger Mitt Romney to win a second and final term in office.
Miliyoyin Amurkawa sun ji ajikinsu illar mahaukaciyar guguwa mai suna Sandy wadda tana kai ga hallaka mutane harma ta mamaye birane da yawa. Wannan lamari ya tilasta dakatar da fafitikar neman zaben shugaban kasa a gabashin Amurka kama daga North Carolina zuwa New England.
President Barack Obama and his Republican challenger, Mitt Romney, faced off Wednesday in Denver
Ruwa ya malale tituna da gidajen da suke dab da kogin Binuwai a garin Makurdi, ta yadda sai kwale-kwale kawai ke iya bi
Hotuna daga ganawar shekara-shekara ta 24 da kwararren kwomiti akan tsagaita cutar shan inna tayi a Najeria.
Hotunan harin kunar-bakin-wake kan wani coci a Bauchi
Hotuna daga hatsarin jirgin saman fasinja na kamfanin Dana Airlines ranar lahadi, 3 Yuni 2012 a Lagos.
Kungiyar kwakllon kafa ta Manchester City ta tsamo kitse a wuta, ta zamo zakarar wasannin lig-lig na bana na kasar Ingila, English Premier League
Rahotannin dake fitowa daga jihar Yobe Arewa maso gabashin Nigeria na cewa, wasu ‘yan bindiga sun kai hare-haren da suka tada gobara a kasuwar dabbobin Potiskum daren jiya laraba, sannan mutane akalla 34 suka kone.
Domin Kari