A shirin gwamnatin Najeriya zata gina tasoshi tara ne a sassan kasar daban daban a karon farko saboda direbobin manyan motocin sufuri su dinga samun wuraren hutawa
Jiya Muryar Amurka da hadin gwuiwar cibiyar wanzar da zaman lafiya ta kaddamar da wani sabon bidiyo akan Boko Haram
A kokarin wanzar da zaman lafiya a yankin tsaunin Mambila a jihar Taraba, yankin da ya yi fama da rikici kwanan baya kabilun yankin sun gudanar da taron zaman lafiya da zummar dakile duk wata hanya da ka iya haddasa rikici tsakaninsu
Tun lokacin da ‘yan Shia suka yi taho mu gama da sojoji a Zaria a shekarar 2015 lamarin da ya kai ga kama shugabansu, ‘yan kungiyar su kan fito su yi zanga zangar kin amincewa da ci gaba da tsare shugabansu kaman wanda suka yi jiya a Birnin Abuja
Hotunan dake nuna abubuwan da ke nuna abubun da ke gudana a wasu sassan duniya
Domin Kari