Hotunana Shugaba Muhammadu Buhari da mukarraban sa a offishin kamfen din jam'iyar APC dake garin Abuja, yayin da ya isa domin yaji abunda ke wakana akan sakamokon zaben shugaba kasa,
Muryar Amurka ta shiryawa mata wani taro na musamman don tattaunawa kan lamuran rayuwa na yau da kullum.
Kakakin hukumar zaben Najeriya, Aliyu Bello ya amsa tambayoyin wasu 'yan Najeriya kan shirye-shiryen babban zabe mai zuwa, a wani taro da Muryar Amurka ta shirya kuma Alheri Grace Abdu ta jagoranta.
Wata hadakar kungiyar mata ta gudanar da gangami a birnin tarayya Abuja na Najeriya, da nufin hada kan ‘yan siyasa da magidanta da matasa da kuma mata, kan illar bangar siyasa da kuma tada hankali lokacin da kuma bayan zabe.
Domin Kari