Jami'an Tsaron Australia sun dakile wani shirin 'yan ta'adda na harbo jiragen sama a kasar.
PM kasar, yace 'Yansanda sun wargaza wata makarkashiyar da 'yan ta'adda suka shirya da nufin tarwatsa jirgin saman fasinja.
Wadanda aka nadan shine Shahid khaqan Abbasi, wanda kamin nadin shine ministan man fetur na kasar.
Jirgin ruwan yakin Amurka ya yi harbin gargadi ga jirgin ruwan kasar Iran ta hanyar da bai dace ba.
PM Sharif ya amince da wannan hukunci kuma tuni yayi murabus.
Yanzu dai ta fito fili an samu barakar da bata boyuwa a gwamnatin Shugaba Donald Trump abinda yasa sabon mai kula da harkokin yada labarai yake caccakar masu fallasa gwamnatin
Kotun a birnin Oshogbo a cikin jihar Osun ta yanke hukuncin kissa ga wani matashi sakamon samun sa da laifin fashin naira #3,420,Abinda wani lauya yace ba abin mamaki bane.
Shugabannin kungiyoyin adawa na kasar Venezuela na zargin shugaba Maduro da niyyar zama shugaban kama-karya idan har aka yi zaben wakilan da zasu rubuta sabon kundin tsarin mulki da ya ke so.
Tun bayan da kasar Isra'ila ta sanya tsauraran matakan tsaro a wurin Masallacin al-Aqsa, Musulmai a birnin Kudus suka fara nuna bacin ransu ta yin Sallah a wajen Masallacin.
Rasha tace tana iya daukar matakin ramuwa biyo bayan kakaba mata sababbin takunkumi da Amurka ta yi.
Ana tuhumar wani limamin darikar Katolika da laifin fyade. Cardinal George Pell, shine limamin katolika mafi girma da aka taba gurfanarwa gaban kotu da aikata wannan laifin.
Shugaban kungiyar kasashen yankin Amurka ta Kudu da ake cewa OAS a takaice sun gana da tsohon mai gabatar da kara na kotun manyan laifuka na kasa da kasa akan yiwuwar a tuhumi mahukuntar kasar ta Venezuela akan take hakkin bil-adama.
Domin Kari