Duk da hadarorin da bakin haure ke fadawa ciki, har yanzu su na cigaba da daukar kasadar kama hanyar zuwa Turai ta barauniyar hanya - wani sa'in ma tare da yara kanana. Kai, wani sa'in ma, akan tura yara kanana Turai ba tare da wani mai kula da su ba.