Fafatawa mai zafi, wadda kuma aka dau lokaci mai tsawo ana yi, ta neman zama Shugaban Amurka na shekaru hudu daga yanzu, ta zo karshe a yayin da ‘yan takarar biyu da kowannensu ke da tasiri
Ana saura 'yan sa'o'i kafin zabe, shugaba Barack Obama da Mitt Romney suna yakin neman zabe gadan-gadan a jihohin da har yanzu ba fitaccen gwani.
Tsohon Shugaban Amurka Bill Clinton ya kasance a tawagar yakin neman zabe da Shugaba Barack Obama da daren jiya Asabar
Shugaban Amurka Barack Obama ya koma yakin neman a sake zabensa, bayan mako daya yana jagoran shirye shiryen gwamnatin tarayya dangane da bala’in guguwar “Sandy.”
Kwana guda bayan muhawara mai zafi da suka yi, 'yan takrarar shugaban Amurka guda biyu sun koma fage su na yakin neman kuri'un jama'a.
Amurkawa suna jiran lokacin fara muhawarar farko tsakanin shugaba Barack Obama na jam'iyar Democrat da abokin hamayyarsa na jam'iyar Republican Mitt Romney
Yau Litinin Romney ya kaddamar da wani sabon kyamfe, da nufin karkato hankulan jama'a ga manufofin da yake jin ya fi na shugaba Barack Obama
Dan takarar shugabancin Amurka na jam’iyyar Republican Mitt Romney, yayi kokarin sake karkato yakin neman zaben da yake yi ya dawo kan hanya, bayanda wani fefen vidiyo da aka dauka a sirce.
Shugaba Barack Obama na Amurka da magoya bayansa su na caccakar dan takarar Republican a wata shimfidar babban taron da Democrat zata fara
Domin Kari