Gwamnatin kasar Jamus, da kuma jihohin Oyo da Kano a Najeriya, sun fara wani shiri da zai sanya ido a game da barkewar cututuka, tare da daukar matakin gaggawa na shawo kansu.
Duk da yabawar da ya yi akan yadda Afirka ta yaki cutar ebola, shugaba Obama ya gargadi kasashen duniya kada su yi sake.
A karo na 11 an samu wani Ba'amurke da ke dauke da cutar Ebola bayan da ya je aikin jin kai a kasar Saliyo.
Yayinda cutar ebola tayi kamari a Afirka ta Yamma Amurka ta tura wasu dakarunta domin gina cibiyoyin jinya, sarafa magunguna da horas da ma'aikata
Jiya aka fara gwajin maganin rigakafin cutar ebola a Liberia kasar da tafi wacce kamuwa da annobar cutar ebola
Jami'in majalisar dinkin duniya akan yaki da cutar ebola ya ja kunne jama'a kada a yi sakaci da cutar sabili da wasu nasarori da aka samu
Hukumar kiwon lafiya ta duniya ko WHO tace annobar ebola ta lafa amma ta kashe mutane fiye da dubu takwas
Domin Kari