Daga cikin jami’an, har da Sakataren harkokin wajen Amurka, Mike Pompeo, mukaddashin Sakataren tsraon Amurka, Patrick Shanahan da kuma shugaban hafsan hafsoshin dakarun kasar Janar Joseph Dunford.
Fadar White House ta umarci tsohon Lauyarta kada ya bayyana a gaban Majalisar tarayya, kamar yadda ma’aikata Shari’a ta shawarta.
Iran ta fada ajiya Litinin cewa ta ninka karfin makamashin uranium nata sau hudu, a lokacin da cacar baki tsakanin Tehran da Washington ke ci gaba da yin zafi.
Jirgin yakin ruwan Amurka ya fara sintiri a yankin ruwan da ke kusa da Scarborough, yankin da kasashen China da Phillippines ke takaddama a kai. wannan dai shi ne karo na biyu a cikin watan da ya gabata.
Shugaban Amurka Donald Trump ya yiwa Iran kashedi da kakkausar murya, yana mai barazanar fatattakarta idan ta kaiwa Amurka ko kuma kawayen Amurka hari.
Sabon tsarin shugaba Trump, zai bar adadin masu katin iznin zaman kasar na dindindin–Green Card.
Amurka ta umarci ma’aikatanta da masu aikin gaggawa ba su fice daga Iraq, yayin da ‘yan majalisar dokokin Amurka suke bayyana fargaban shiga yaki da Iran.
Shugaban Amurka Donald Trump yana shirin sanar da tsarinsa na shige da fice a yau alhamis, tsarin da zai rage bada izinin zama Amurka bisa dalilan dangantakar iyali da kuma dalilan jinkai.
A wani al'amari mai nuna yiwuwar a samu barkewar tashin hankali a Gabas Ta Tsakiya, kasar Amurka ta umurci wa'aikatanta da ke kasar Iraki, wadanda ayyukansu ba irin na gaggawa ba ne da su gaggauta ficewa daga Imai makwabtaka da Iran da ya fici daga Iran
A wani al'amari mai kama da neman yayyafa ruwa ma al'amarin da ya zafafa, Shugaban Amurka Donald Trump ya ce har yanzu Amurka da China na tuntubar juna, duk kuwa da cewa an samu baraka a tattaunawar baya.
Domin Kari