Ma’aikatan hukumar shige da fice da kwastam ta Amurka wato ICE a takaice sun kaddamar da wani samame a kan bakin haure a fadin kasar a jiya Lahadi da zummar kama bakin haure da hukuma ta kore su a cikin kasar domin a mayar dasu a kasashen su.
Su dai wadannan bayanai da aka wallafa a jaridar, sakonni ne na waya da manyan jami’an kasar Birtaniya ne kadai ya kamata su karanta.
A yau Lahadi ake sa ran jami’an hukumar shige da fice da ayyukan kwastam ta Amurka zasu kaddamar da wani aikin kamen bakin haure dake cikin kasar wanda a baya hukuma ta nemi su bar kasar.
Mazauna birnin New Orleans na jihar Louisiana a nan Amurka, sun kara kaimi wurin sayin kayan aiki domin inganta gidajen su da basu kariya daga mahaukaciyar guguwar nan ta Barry dake bugowa daga tekun Mexico.
Wannan sanarwa da Wonder ya yi, na zuwa ne yayin da a ‘yan kwanakin nan ake ta raderadin cewa ana yi masa aikin tsaftace jini da ake kira dialysis a turance, ko da yake babu wani rahoto da ya tabbatar da hakan.
Domin Kari