Accessibility links
Koma Ga Cikakken Labari
Koma Ga Babbar Kofa
Koma Ga Bincike
Labarai
Najeriya
Afirka
Amurka
Sauran Duniya
Kiwon Lafiya
Rediyo
Shirin Safe 0500 UTC (30:00)
Shirin Hantsi 0700 UTC (30:00)
Shirin Rana 1500 UTC (30:00)
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
Shirin Dare 2030 UTC (30:00)
Kallabi 2030 UTC (30:00)
Bidiyo
Taskar VOA
Rahotannin Taskar VOA
Lafiyarmu
Rahotannin Lafiyarmu
VOA60 Afirka
VOA60 Duniya
Bidiyo
Fadi Mu Ji
Wasanni
Nishadi
Sana’o’i
Shirye-shirye
Biyo Mu
Harsuna
Search
Kai-tsaye
Kai-tsaye
Search
Na Baya
Na Gaba
Labari da Dumi-Duminsa
Rahotannin Lafiyarmu
Embed
A Yada
Maza a Kano ta Najeriya sun bayyana mana abinda suka sani game da sankarar mafitsara Prostate Cancer da kuma zuwa asibiti duba lafiyarsu
Embed
A Yada
The code has been copied to your clipboard.
width
px
height
px
The URL has been copied to your clipboard
No media source currently available
0:00
0:01:33
0:00
Afrilu 20, 2024
Maza a Kano ta Najeriya sun bayyana mana abinda suka sani game da sankarar mafitsara Prostate Cancer da kuma zuwa asibiti duba lafiyarsu
Embed
A Yada
Cin abinci masu bada kariya kamar tumatur wanda ke da sinadarin Lycopene zai taimakawa wajen rage hadarin kamuwa da cutar dajin mafitsara
Embed
A Yada
The code has been copied to your clipboard.
width
px
height
px
The URL has been copied to your clipboard
No media source currently available
0:00
0:01:10
0:00
Afrilu 20, 2024
Cin abinci masu bada kariya kamar tumatur wanda ke da sinadarin Lycopene zai taimakawa wajen rage hadarin kamuwa da cutar dajin mafitsara
Embed
A Yada
Farfesa Bello Abubakar babban jami’i a asibitin dake Abuja a Najeriya ya yi bayani akan matakan kariya da maganin cutar sankarar mafitsara
Embed
A Yada
The code has been copied to your clipboard.
width
px
height
px
The URL has been copied to your clipboard
No media source currently available
0:00
0:05:06
0:00
Afrilu 20, 2024
Farfesa Bello Abubakar babban jami’i a asibitin dake Abuja a Najeriya ya yi bayani akan matakan kariya da maganin cutar sankarar mafitsara
Embed
A Yada
Cutar dajin mafitsar Prostate Cancer miliyoyin maza a duniya ke fama da ita kuma cikin nau’ukan cututtukan dajin da maza suka fi fama da ita
Embed
A Yada
The code has been copied to your clipboard.
width
px
height
px
The URL has been copied to your clipboard
No media source currently available
0:00
0:05:14
0:00
Afrilu 20, 2024
Cutar dajin mafitsar Prostate Cancer miliyoyin maza a duniya ke fama da ita kuma cikin nau’ukan cututtukan dajin da maza suka fi fama da ita
Afrilu 20, 2024
Matashi a Somaliya da ya rungumi daukan dawainiyar kula da karnuka da maguna dake gararamba a unguwa ba tare da mai su ba a birnin Mogadishu
Afrilu 20, 2024
Yadda ‘yan jarida a Najeriya ke gudanar da binciken kwakwaf kan ayyukan jami’an gwamnati sannan su sanar da jama’a yadda ake kashe kudinsu
Afrilu 13, 2024
Kungiyar OXFAM, ta zargi manyan kamfanonin duniya da kwashe ruwa a kasashe masu fama da talauci domin bunkasa ribar da suke samu
Afrilu 13, 2024
Abin da wasu mazauna Abuje a Najeriya ke cewa game da abinda da suka fahimta da ingantaccen kularwar lafiya
Afrilu 13, 2024
Shekaru talatin bayan kisan kiyashi da ya auku a Rwanda, har yanzu wasu daga cikin wadanda suka kubuta daga lamarin su na ci gaba da fargaba
Afrilu 13, 2024
Dr. Saleh Abba likitan iyali a Maidugurin Najeriya ya yi bayani kan muhimmancin samun kulawar lafiya mai inganci a duk inda mutum yake
Afrilu 13, 2024
Kwararru sun ce ya kamata mutane su samu ingantaccen tsarin kula da lafiya a duk inda suke, ba tare da fuskantar matsin rashin kudade ba
Afrilu 12, 2024
DUNIYAR AMURKA: Shirin da ke nazari kan labaran da suka fi daukar hankali a wannan makon a Amurka.
Maris 30, 2024
Wani matashi 'dan Zimbabwe da ke fama da lalurar nakasar kwakwalwa wato Cerebral Palsy ya na fatan fafatawa a wassanin nakasassu a Canada
Maris 30, 2024
Yadda Surrogacy wani tsari da mace take taya wasu ma’aurata goyon ciki ke samun karbuwa a kasar Kenya
Maris 30, 2024
Bayani a game da sarkakiyyar dake tattare da Surrogacy a Nahiyar Afirka da kuma kalubale da nasarorin shi
Maris 30, 2024
Shin wadanne dalilai ne suke sa wannan matsala ta satar mutane domin karbar kudin fansa a arewacin Najeriya ke karuwa a maimakon raguwa?
Maris 23, 2024
Tattaunawa da masani mai sharhi akan al’amura a Najeriya akan ko me yasa wannan matsala ta satar mutane da yawa take kara kamari a kasar
Maris 23, 2024
Makarantu dai a arewacin Njeriya sun zama wurin da ‘yan bindiga ke hako don sace dalibai da nufin neman kudin fansa, ko kuma wasu dalilan
Maris 23, 2024
Kasashe da dama masu karancin kudin shiga da suka hada da nahiyar Afirka suna fuskantar kalubalen masu bada jini kyauta da kuma adana shi
Maris 23, 2024
Mai sharhi kan al’amura a Najeriya ya ce amfani da sojoji wajen yaki da masu garkuwa da mutane ba zai kawo karshen matsalar ba, sai sulhu
Maris 23, 2024
Kasar Zambia ta karbi kashin farko na maganin rigakafi daga kamuwa da cutar HIV mai karya garkuwar jiki
Maris 23, 2024
Dr. Hajar Mamman Nassir a Najeriya ta yi bayani a game da kalubalen samun masu bada jini kyauta da matakan da za a iya dauka
Karin bayani akan Rahotannin Taskar Lafiyarmu
Back to top
XS
SM
MD
LG