No media source currently available
Shin ko a matsayin iyaye mata, kun taba fuskantar wasu matsaloli, sannan ya kuka tunkare su? Ga ra’ayoyin wasu mata daga jihar Kaduna a Najeriyar.
Bashirat Abdulwahab, wata kwararriya a fannin lafiyar kwakwalwa a Abuja, Najeriya ta yi mana karin bayani a game da yadda yakamata a kula da lafiyar iyaye mata da suke rainon ‘ya’ya.
Kimanin mutane miliyan biyar ne suka yi fama da malaria a 2022 a Kenya kuma daga ciki, mutane 12,000 suka mutu, a cewar hukumar lafiya ta duniya. Akasarin wadanda abin ya shafa yara ne da mata masu juna biyu. Yanzu an dan samu ci gaba bayan da aka samu damar sarrafa maganin cutar malaria a kasar.
Wace damuwa kuke da ita a game da Tarin Fuka? Shina an taba muku gwajin cutar TB ko kuma wasu na kusa da ku? Ga abinda wasu ‘yan Najeriya suke bayyanawa.