An dauki matakai na hana yadon Murran Tsuntsaye a Kaduna
An dauki matakai na hana yadon Murran Tsuntsaye a Kaduna
Likitocin dabbobi a Jahar Kaduna a Najeriya sun fara daukar matakan hana yadon cutar murrar tsuntsaye. Wakilin Muryar Amirka Ibrahim Ka'almasi Garba ya aiko mana wannan rahoto daga kaduna.