An sassauto da dokar hana fita dare da rana a wasu unguwanni 12 na Maiduguri, ya komo daga 5 na yamma zuwa 7 na safiya
Ma’aikatan bankuna na gwamnati dama na masu zaman kansu sun tsunduma cikin yajin aiki sanadiyar dimbni haraji da suke zargin an dora masu.
Maniyata aikin hajjin bana daga jihar Gombe sun koka ga tsarin da hukumar alhazan ta gudanar na canki-canka.
Yau fa kwana shida kennan da kaddamar da dokar ta baci a jihohin Borno, Yobe da Adamawa, kuma sojojin Najeriya na cigaba da kutsawa cikin wadannan jihohi.
Sojojin Najeriya sun ce sun kashe mayakan Boko Haram 14, suka damke wasu guda 20 jiya lahadi, yayin da ake ci gaba da fafatawa a yankin arewa maso gabas.