Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Yiwa Kiristoci Maniyata Ragowar Kudin Ziyarar Ibada


Majami'ar Bethlehem a yankin Yammacin Kogin Jordan
Majami'ar Bethlehem a yankin Yammacin Kogin Jordan

Rangwamen ya samu ne bayan amincewar da shugaba Jonathan ya yi a sayar da dolar Amurka daya akan Naira 146 a maimakon 160 din da aka saba

Wakilin Sashen Hausa a Kaduna, Iliya Kure, ya aiko da rahoton cewa shugaban Hukumar aikin Ziyarar Ibadar Kiristocin Najeriya Mr. John Kennedy Okpara ya ce an yiwa Kiristocin Najeriya rangwamen kashi goma sha biyu cikin dari daga kudaden da za su biya su je aikin ziyarar ibada a Israila da Girka da kuma birnin Roma.

Kiristocin Najeriya sun samu rangwamen kudin zuwa ibada a kasashe masu tsarki - 2:20
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:20 0:00
Shiga Kai Tsaye
XS
SM
MD
LG