Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Boko Haram: Tambaya


Boko Haram: Tambaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:24 0:00

Bidiyoyin da kungiyar ta dauka ya nuno wani harin da suka kaiwa wani barikin sojoji a garin Banki. An faro bidiyon ne daga sa’adda mayakan suka taru da safe tare da shugabanninsu suna shirin su je su kashe ko a kashesu. Harin dai ya yamutse inda har su mayakan suka koma ihu suna rokon a basu makami. Sa’annan mayakan suka kama wasu mutane daga wani kauye da ke kusa suka kashe su bayan da suka bincikesu kan abinci da kudi. Kungiyar Boko Haram ita ke daukar nauyin kanta da kudaden da suke samowa daga yin garkuwa da mutane, ko fashi da sauransu.

XS
SM
MD
LG