Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

CIKI DA GASKIYA: An Daure Matasa Ba Tare Da Sanin Wanda Ya Yi Kararsu Ba A Jihar Yobe - Agusta 28, 2023


Sarfilu Hashim Gumel
Sarfilu Hashim Gumel

Shirin ya sauka a jihar Yobe, inda wani matashi da ake kira Kwamared Bello Jana, ya ce an tura keyarsu gidan Yari suka yi ta zaman jiran shari’a na tsawon lokaci, ba tare da sanin wanda ya shigar da kararsu ba.

Matashin wanda ya ke neman akalla ya nuna wa duniya an take ma sa ‘yanci, ya ce gabanin kama shi ya shirya wata zanga-zanga kan neman a gyara lamuran ilimi ta hanyar gyara ginin makarartu ganin alwashin da gwamnan jihar Yobe ya sha na ayyana dokar ta baci a sashen ilimi.

Saurari shirin:

CIKI DA GASKIYA
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:11:58 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG