Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Gungun Masu Zanga-Zanga A Benin, Sun Nemi Da Daina Amfani Da Takardan Kudin Sefa

VOA60 AFIRKA: Gungun Masu Zanga-Zanga A Benin, Sun Nemi Da Daina Amfani Da Takardan Kudin Sefa
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Benin: Gungun masu zanga-zanga a Benin, sun nemi da daina amfani da takardan kudin sefa da kuma a saki Kemi Seba da aka ake tsare da shi tun Jumu’a bayan ya kona takardar kudin sefa 5000.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG