Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Harin Bam Ya Kashe Mutume Fiye da 90 A Birnin Kabul

Wata babbar mota dauke da bama bamai ta fashe kuma ta kashe mutane fiya 90 da raunata wasu da dama fiya da 300 a safiyar yau a wata unguwar dake dauke da ofisoshin jakadancin kasashen waje a Kabul, babban birnin Afghanistan, ranar Laraba 31 ga watan Mayu, shekarar 2017.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG