Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Batun Kafa Dokar Ta Baci A Fannin Ilimi A Jihar Taraba, Afrilu 24, 2023


Babangida Jibril
Babangida Jibril

LAGOS, NIGERIA - A cikin shirin Ilimi na wannan makon mun yi batun Gwamnatin Taraba na kafa dokar ta baci a fannin ilimi da kuma Malala Yousufzai wadda ta lashe kyautar zaman lafiya ta Nobel a shekara ta 2014 tana da shekaru 17, ta kasance a Najeriya don bunkasa ilimin yara mata.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Batun Kafa Dokar Ta Baci A Fannin Ilimi A Jihar Taraba, Afrilu 24, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:02 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG