Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

KALLABI: Wasu Lokuta Yin Aikin Mata Kan Kai Ga Salwantar Yara Ko Ajalinsu Afrilu 23, 2024


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

A shirin Kallabi na wanan makon mun haska fitila akan yadda mata da dama suke shiga ayyukan gwamnati ko sana’o’i a yukurin inganta matsayinsu domin tallafa wa iyali, amma hakan ya sa ana dada fama da bacewar kananan yara da wasu lokuta kan kai ga salwantarsu ko ajalinsu.

Saurari cikakken shirin da Grace Alheri Abdu ta gabatar:

KALLABI: Wasu Lokuta Yin Aikin Mata Kan Kai Ga Salwantar Yara Ko Ajalin Su Afrilu 23, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:23:49 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG