Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Kalubalen Da Nakasassun Ghana Suke Fuskanta, Maris 13, 2024


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

NIAMEY, NIGER - A shirin na wannan makon, a makon jiya shirin ya samu bakuncin wasu shugabanin kungiyoyin masu bukata ta musamman da ke kasar Ghana, to a yau zamu ji kalubalen rayuwar da nakasassun Ghana ke fuskanta da fafutikar da suka sa gaba a kungiyance wajen tafiyar da lamuran shugabanci.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

NAKASA BA KASAWA BA: Kalubalen Da Nakasassu A Ghana Suke Fuskanta Maris 13, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:58 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG