Yau a Abuja ya gana da 'yan matan Chibok da Allah ya kubutar dasu inda ya samu ya gana dasu a gaban 'yan jarida.
Shugaban ya gana da kowace yarinya tare da malamansu da shugabannin al'ummominsu.
A madadin gwamnatinsa yayialkawarin shafe masu hawaye ta yadda zasu manta da ukubar da suka sha a hannun 'yan Boko Haram. Gwamnati zata dauki nauyin karatunsu da duka abun da ya shafi rayuwarsu.