Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Kaurace Ma Kasashen Yamma Da Gwamnatin Sojin Nijar Ke Yi, Afrilu 23, 2024


Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka, Washington, D.C.
Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka, Washington, D.C.

WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, mun tattauna ne akan yadda gwamnatin mulkin sojan jamhuriyar Nijar ke juya baya ga kasashen yammacin duniya, tana maida hankalin ga kasashen gabashin duniya, wadanda kasashen na yammaci duniya ba sa shiri da su.

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

TSAKA MAI WUYA: Jaya Bayan Gwamnatin Sojin Nijar Ga Kasashen Yammacin Duniya, Afrilu 23, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:35 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG