Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TUBALIN TSARO: Matsin Lambar ECOWAS Kan Sojojin Juyin Mulkin Nijar - Agusta 12, 2023


HAssan Maina Kaina
HAssan Maina Kaina

Shirin wannan makon ya mai da hankali ne game da kungiyar ECOWAS da ke ci gaba da matsawa Nijar Lamba, kan juyin mulkin soji da ya kifar da Gwamnatin shugaba Bazoum, inda wasu gungun hamshakan 'yan Najeriya suka aikewa kungiyar ECOWAS wata wasika dangane da irin tsauraran matakai da ake dauka akan kasar Nijar.

Saurari shirin a sauti:

TUBALIN TSARO: Matsin Lambar ECOWAS Kan Sojojin Juyin Mulkin Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:45 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG