Accessibility links

Jami’ai a Nigeria sunce bama bamai guda uku su tashi a lokacinda wasu mtane suke kallon gasar kwalon kafa a birni Jos jihar Plato harma mutum daya ya mutu akalla wasu goma kuma sunji rauni.

Jami’ai a Nigeria sunce bama bamai guda uku su tashi a lokacinda wasu mtane suke kallon gasar kwalon kafa a birni Jos jihar Plato harma mutum daya ya mutu akalla wasu goma kuma sunji rauni.

Jiya asabar da dare bama baman suka tashi a lokacinda wasu mutane suke kallon gasar kwalo kafa tsakani kungiyoyin Real Madrid da Barcelona.

Birnin Jos ya dan jima yana fama da tarzoma. Haka kuma kungiyar Boko Haram itama ta kai munana hare hare a Nigeria.

Aika Sharhinka

XS
SM
MD
LG