Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAMANTAKEWA: Hakar Ma’adinai Ba Bisa Ka’ida Ba Dake Haifar Da Rikice-Rikice, Fabrairu 07, 2024


Zainab Babaji
Zainab Babaji

JOS, NIGERIA - A shirin Zamantakewa na wannan makon, mun duba batun ayyukan hakar ma'adinai ta barauniyan hanya a matsayin daya daga abubuwan da ke haifar da rikice-rikice a wasu al'ummomi da kuma shawarwari kan hanyoyin da masu ruwa da tsaki suka bayar na magance su.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

ZAMANTAKEWA: Hakar Ma’adinai Ba Bisa Ka’ida Dake Haifar Da Rikice-rikice, Fabrairu 07, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:04 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG