Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN VOA: Irin Tasiri Da Soke Dokar Haramta Safarar Bakin Haure Zata Yi Wa Tattalin Arzikin Nijar, Kashi Na Daya - Fabrairu 17, 2024


Medina Dauda
Medina Dauda

Shirin Zauran VOA na wannan mako, ya tattauna ne a kan matakin da gwamnatin mulkin sojan jamhuriyar Nijar ta dauka na soke dokar haramta safarar bakin haure da gwamnatin tsohon Shugaban Nijar Mohammed Yousoufou ta aiwatar shekaru 8 da suka wuce.

Saurari shirin cikin sauti:

ZAUREN VOA: Irin Tasiri Da Soke Dokar Haramta Safarar Bakin Haure Zata Yi Wa Tattalin Arzikin Nijar.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:46 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG