Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN VOA: Yadda Wasu 'Yan Najeriya Suka Koka Kan Rashin Samun Kayan Tallafin Gwamnatin Tarayya - Janairu 27, 2024


Medina Dauda
Medina Dauda

Shirin Zauran VOA na wannan makon, ya tattauna da wasu 'yan Najeriya da suka nuna rashin gamsuwarsu da yadda kayan tallafi da gwamnatin tarayya take aikawa ba ya kai wa gare su. Sun yi kira da cewa gwamnati ta dauki kwararan mataki na kawo karshen mawuyacin hali da 'yan kasa ke ciki a sakamako cire tallafin man fetur da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya cire a shekarar da ta gabata.

Saurari shirin cikin sauti:

ZAUREN VOA: Yadda Wasu 'Yan Najeriya Suka Koka Kan Rashin Samun Kayan Tallafin Gwamnatin Tarayya.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:55 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG