Chelsea ta yi abinda Manchester United da Tottenham suka kasa yi: ta doke Manchester City a karon farko a kakar kwallo ta bana
Diego Maradona ya sake yin kaca-kaca da Pele don yace Neymar ya fi Lionel Messi iya taka laida
Wakilin dan tamaular yace Chelsea ta yi musu tayin kwantarakin karin shekara daya, amma sun ce a kai kasuwa
FIFA ta ce idan bai janye dakatar da Super Eagles nan da litinin ba, zata dakatar da kasar baki daya daga shiga duk wata gasa ta duniya
Jami'an Afirka ta Kudu sun fara rarraba tutar Ghana, yayin da aka bukaci kungiyar Ghana ta canja suna zuwa "Black Stars" ta Afirka
Goodluck Jonathan ya bayar da umurnin dakatar da kungiyar daga shiga duk wata gasar kwallon kafa har na tsawon shekaru biyu.
Italiya, wadda take rike da kofin duniya, da kuma wadda ta zo ta biyu a gasar a 2006, Faransa, duk za su koma gida tun a zagayen farko
Duk da cewa ta doke Faransa a wasanta na karshe, Afirka ta Kudu ta zamo kasa mai daukar nauyin gasa ta farko da aka taba cirewa.
Zakarun Turai kuma kasar da wasu ke tsammanin zasu lashe kofin duniya a bana, Spain, sun sha duka a hannun 'yan wasan Switzerland
Wannan shi ne karon farko cikin shekaru 48 da kasar Chile ta ke samun nasara a wata gasa ta cin kofin kwallon kafar duniya.
Kyaftin din na 'yan wasan Ivory Coast yace talata ana dab da wasa zai ga ko kariyar da yayi a hannu zata kyale shi ya buga ma kasarsa
Masu shirya Gasar Cin Kofin Duniya a Afirka ta Kudu sun ce ba zasu haramta algaitar robar nan da ake kira Vuvuzela ba.
'Yan kallo fiye da dubu casa'in suka cika filin wasa na Soccer City a birnn Johannesbueg domin bude gasar cin kofin kwallon kafar duniya
Manyan bakin da suka kalli wasan na farko sun hada da shugaba Jacob Zuma na Afirka ta Kudu da shugaba Felipe Calderon na Mexico.
Da alamun wannan doki ya fi fitowa fili a Afirka ta Kudu, kasar Afirka ta farko da zata taba daukar nauyin gudanar da wannan gasa
‘Yan wasan Afirka ta Kudu sun ce karawar farko da zasu yi da Mexico ita ce tamaula mafi muhimmanci da zasu taba bugawa a rayuwarsu.