Jumma’a, Agusta 28, 2015 Karfe 13:41

Labarai / Sauran Duniya

Girgizar Kasa A Iran Ta Halaka Fiyeda Mutane 80, Daruruwa Kuma Sun Jikkata

Shugaban kasar Iran Mahmoud AhmadinejadShugaban kasar Iran Mahmoud Ahmadinejad
x
Shugaban kasar Iran Mahmoud Ahmadinejad
Shugaban kasar Iran Mahmoud Ahmadinejad
Jami’ai a Iran sun ce akalla mutane 80 ne suka halaka sakamakon wasu girgizar kasa biyu masu karfi arewacin kasar, kusa  da birnin Tabriz.
Bututun man kasar IranBututun man kasar Iran
x
Bututun man kasar Iran
Bututun man kasar Iran

Masana yanayin karkashin kasa sun sami sabanin kan hakikanin karfin girgizar,amma jami’ar Tehran da kuma hukumar kula da yanayi a karkashin kasa ta Amurka duk sun ce karfin girgizar ya kai shida ku fi.

Jami’an kasar suka ce girgizar sunyi barna ga kauyuka kusa da Tabriz, da haddasa mace mace masu yawa daruruwan mutane kuma sun jikkata.

Audio Shirin Safe:       1530 - 1600 UTC

Audio Shirin Hantsi:    1530 - 1600 UTC

Audio Shirin Rana:       1530 - 1600 UTC

Audio Shirin Dare:       1530 - 1600 UTC

Audio Yau da Gobe:       1530 - 1600 UTC

Karin Bayani akan Sauti