Laraba, Nuwamba 25, 2015 Karfe 05:07

Labarai / Sauran Duniya

Joe Biden Yayi Wa Iran Kashedi

Mataimakin shugaban Amurka, Joe Biden da shugaban Jamus Angela Merkel.Mataimakin shugaban Amurka, Joe Biden da shugaban Jamus Angela Merkel.
x
Mataimakin shugaban Amurka, Joe Biden da shugaban Jamus Angela Merkel.
Mataimakin shugaban Amurka, Joe Biden da shugaban Jamus Angela Merkel.
Mataimakin shugaban kasar Amurka Joe Biden ya yi wa Iran kashedi akan cewsa lokaci na kure mata na shiga shawarwarin diflomasiyya akan rikicin da ake yi na shirin nukiliyar ta.

Kalaman da Mr. Biden yayi, an buga su yau jumma’a a wata jaridar jamus inda yake ziyara da kuma halarta taron tsaro da za a yi a birnin Munich.

Mataimakin shugaban kasar Amurka ya ce, har yanzu akwai lokaci da kuma damar diflomasiyya tareda matsi akan tattalin arzikin Iran, amma ya nuna cewa wannan damar ba zata kasance ba har abada. Yace, mai yiyuwa ne a ci gaba da sa mata takunkumi da kuma karin matsin lamba daga kasashe.

A nata gefen, Iran na nuna alamar cigaba da nuna cewa ai shirinta na neman fasahar nukiliya na zaman lafiya ne, duk da cewa Amurka da sauran kawayenta suna tunanin cewa kudurin Tehran  na yin makaman kare dangi ne.

Sauti

 • Shirin Dare
  Minti 30

  Shirin Dare

  A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na...

 • Yau da Gobe
  Minti 30

  Yau da Gobe

  Yau da Gobe

 • Shirin Rana
  Minti 30

  Shirin Rana

  Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai...

 • Shirin Hantsi
  Minti 30

  Shirin Hantsi

  Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku...

 • Shirin Safe
  Minti 30

  Shirin Safe

  Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da...

Karin Bayani akan Shirya-shirye
Lambobin bayyana ra'ayoyi a shirinmu na dare: +12022052655
Lambar kira don bayyana ra'ayi ko yaushe ake so: +12022059942.
 
Karin Bayani akan Shirya-shirye