Talata, Satumba 01, 2015 Karfe 13:06

Labarai

Shugaba Chavez Na Yin Wata Jinya Ta Daban Mai Wuya

Mataimakin shugaban kasar Venezuela ya ce shugaba Hugo Chavez na cikin wata jinya mai sarkakkiya a kasar Cuba

Mataimakin shugaban kasar Venezuela, Nicolas Maduro, ya na yin bayanin halin da shugaba Hugo Chavez ya ke ciki a kasar CubaMataimakin shugaban kasar Venezuela, Nicolas Maduro, ya na yin bayanin halin da shugaba Hugo Chavez ya ke ciki a kasar Cuba
x
Mataimakin shugaban kasar Venezuela, Nicolas Maduro, ya na yin bayanin halin da shugaba Hugo Chavez ya ke ciki a kasar Cuba
Mataimakin shugaban kasar Venezuela, Nicolas Maduro, ya na yin bayanin halin da shugaba Hugo Chavez ya ke ciki a kasar Cuba
Halima Djimrao-Kane
Mataimakin shugaban kasar Venezuela  y ace shugaba Hugo Chavez ya na yin wata jinya ta daban mai wuya bayan tiyatar karshen da aka yi mi shi a kasar Cuba saboda cutar sankara ko ciwon daji.

Mataimakin shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro bai yi dalla-dalla ba a jiya laraba da yake bayar da sabon bayanin halin da shugaba Hugo Chavez ya ke ciki.

Watanni fiye da hudu kenan ba a ga Mr.Chavez a bainar jama’a ba, kuma jami’an gwamnatin shi ba su bayar da wani isasshen bayani ba game da rashin lafiyar shi ko kuma halin da yake ciki. Sun dai ce ya na da ciwon daji a wajejen kwatangwalon shi.

Sau hudu ana yiwa shugaba Hugo Chavez tiyata saboda cutar sankara. A watan jiya bai samu halartar bikin rantsar da shi a wa’adin mulki na hudu ba.

Shugaban kasar Venezuela Hugo Chavez wanda ke fama da cutar sankarar da yake jinya a kasar CubaShugaban kasar Venezuela Hugo Chavez wanda ke fama da cutar sankarar da yake jinya a kasar Cuba
x
Shugaban kasar Venezuela Hugo Chavez wanda ke fama da cutar sankarar da yake jinya a kasar Cuba
Shugaban kasar Venezuela Hugo Chavez wanda ke fama da cutar sankarar da yake jinya a kasar Cuba
An rufe wannan dandalin
Sharhi/Ra'ayi
     
Babu sharhi ko daya har yanzu a kan wannan dandalin, rubuta guda domin zamowa na farko

Audio Shirin Safe:       1530 - 1600 UTC

Audio Shirin Hantsi:    1530 - 1600 UTC

Audio Shirin Rana:       1530 - 1600 UTC

Audio Shirin Dare:       1530 - 1600 UTC

Audio Yau da Gobe:       1530 - 1600 UTC

Karin Bayani akan Sauti