Jumma’a, Afrilu 29, 2016 Karfe 14:57

  Labarai / Afirka

  Uhuru Kenyatta Na So A Dakatar Da Shari'a

  Dan takarar shugaban kasa na Kenya Uhuru Kenyatta na son a dakatar da shar’ar da ake son yi misu a bisa zargin gallazawa wasu da danne taka musu hakkinsu na ‘yancin bil adama.

  Mataimakin Firayim Ministan Kenya kennan, Uhuru Kenyatta kennan a cikin taron jama'a a birnin Nairobi. Junairu. 30, 2013.Mataimakin Firayim Ministan Kenya kennan, Uhuru Kenyatta kennan a cikin taron jama'a a birnin Nairobi. Junairu. 30, 2013.
  x
  Mataimakin Firayim Ministan Kenya kennan, Uhuru Kenyatta kennan a cikin taron jama'a a birnin Nairobi. Junairu. 30, 2013.
  Mataimakin Firayim Ministan Kenya kennan, Uhuru Kenyatta kennan a cikin taron jama'a a birnin Nairobi. Junairu. 30, 2013.
  Kenyatta daya ne daga cikin mutane hudun da ake zargi da kitsa makircin da ya janyo mummunan tashin hankalin da ya biyo bayan zaben da aka yi a can Kenya a 2007.

  A da an shirya cewa za’a soma mishi wannan shara’a a Kotun laifukka ta Duniya dake Hague a ran 11 ga watan Afrilun nan mai zuwa, makkoni biyar bayan an gama zaben shugaban kasa da ‘yan majalisar dokokin Kenya din.

  Izuwa yanzu dai ba’a ji wani murtani daga su alkallan dake sauraren shara’ar ba, balle kuma ita kotun ta duniya.

  A wajen shimfidar shara’ar da aka soma yau Alhamis a can hauge, lauyoyin Kenyatta din sunce lauyoyin dake gabatar da karar sun fito da wasu sababbin magangannu da sheda da ya ssa su ma nashi lauyoyin zasu bukaci karin lokaci don su nazarce su.

  Shi dai Kenyatta, wanda tsohon ministan kudi ne a Kenya, ana mishi daukar daya daga cikin ‘yan takara biyu dake sahun gaba a wannan takarar ta shugaban kasa da ake a Kenya. Na biyun shine tsohon frayim-ministan kasar Raila Odinga.

  Sauti

  • Shirin Hantsi
   Minti 30

   Shirin Hantsi

   Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku...

  • Shirin Safe
   Minti 30

   Shirin Safe

   Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da...

  • Shirin Dare
   Minti 30

   Shirin Dare

   A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na...

  • Yau da Gobe
   Minti 30

   Yau da Gobe

   Yau da Gobe

  • Shirin Rana
   Minti 30

   Shirin Rana

   Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai...

  Karin Bayani akan Shirya-shirye
  Lambobin bayyana ra'ayoyi a shirinmu na dare: +12022052655
  Lambar kira don bayyana ra'ayi ko yaushe ake so: +12022059942.
   
  Karin Bayani akan Shirya-shirye