Jumma’a, Agusta 28, 2015 Karfe 06:07

Labarai / Sauran Duniya

A China, Jirgin Kasa Da Ya Fi Gudu A Duniya, Ya Fara Aiki Laraba.

Hoton wani jirgin kasa mai dan karen gudu a China.Yayinda ake aikin dauke taragun wasu jirage da suka yi hatsari.Hoton wani jirgin kasa mai dan karen gudu a China.Yayinda ake aikin dauke taragun wasu jirage da suka yi hatsari.
x
Hoton wani jirgin kasa mai dan karen gudu a China.Yayinda ake aikin dauke taragun wasu jirage da suka yi hatsari.
Hoton wani jirgin kasa mai dan karen gudu a China.Yayinda ake aikin dauke taragun wasu jirage da suka yi hatsari.
Yau laraba jirgin kasa da ya fi ko wanne gudu a Duniya ya fara aiki a China.

Da misalin karfe tara na safe agogon Beijing jirgin farko daga birnin kan hanyar zuwa Guangzhou mai nisan kilomita dubu 2, 298 ya tashi, sannan jirgi na biyu sai tashi sa’a daya bayan na farkon.

Jirage da  zasu bi wannan hanaya zasu yi tafiyar kilomita dari uku ko wani awa daya, wanda zai rage tsawon tafiya  tsakanin Beijing da babban birnin hada-hadar kudi dake kudancin kasar zuwa awa takwas daga awa ashirin.

Gwamnatin China tana shirin gina hanyoyin dogo na jiragen kasa masu dan Karen gudu wadanda zasu yi aiki daga gabashin ksar zuwa yamma sannan wadanda zasu bi arewa zuwa kudancin kasar hudu-hudu nan da shekara ta 2020.

Audio Shirin Safe:       1530 - 1600 UTC

Audio Shirin Hantsi:    1530 - 1600 UTC

Audio Shirin Rana:       1530 - 1600 UTC

Audio Shirin Dare:       1530 - 1600 UTC

Audio Yau da Gobe:       1530 - 1600 UTC

Karin Bayani akan Sauti