Alhamis, Mayu 05, 2016 Karfe 22:50

  VOA60 Afirka

  VOA60 Afirka: Janhuriyar Afirka ta Tsakiya, Afrilu 28, 2014i
  X
  28.04.2014 18:24

  VOA60 Afirka: Janhuriyar Afirka ta Tsakiya, Afrilu 28, 2014

  Published 28.04.2014

  VOA60 Afirka

  Duniya Cikin Minti Daya

  Duniya Cikin Minti Daya


  Watakila Za A So…

  Bidiyo VOA60 DUNIYA: SYRIA Amurka da Rasha Sun Jagoranci Cimma Yarjejeniyar Tsagaita Wuta

  Amurka da Rasha sun jagoranci cimma yarjejeniyar tsagaita wuta na sa’oi 48 tsakanin gwamnatin Syria da yan tawaye a Birnin Aleppo, inda mummunan fada ya kai ga hallaka farar hula 280. Karin Bayani

  Bidiyo VOA60 AFIRKA: KENYA Ma'aikatan Agaji Sun Ceto Wata Mata.

  Masu Ayyukan ceto a Nairobi, kasar Kenya sun sake gano wata mace da rai daga cikin baraguzan ginin da ya fadi kusan mako guda da ya gabata, wanda ya hallaka mutane akalla 26. Karin Bayani

  Bidiyo VOA60 AFIRKA: MAURITANIA Mohamed Ould Abdel Aziz Ya Bayyanawa Kasar Cewa Za Ayi Zaben Raba Gardama

  Shugaban kasar Mauritania, Mohamed Ould Abdel Aziz ya bayyanawa kasar cewa za ayi zaben raba gardama domin rushe majalisar dokoki a kasar. Karin Bayani

  Bidiyo VOA60 DUNIYA: CANADA Dubban Mutane Sun Gudu daga Gidajensu

  Dubban mutane sun guru data gidajensu bayan da wutar ta ci garin Fort McMurray wanda ya tilasta mazaunan garin da su nemi tsira a arewacin yankin. Karin Bayani

  An rufe wannan dandalin
  Sharhi/Ra'ayi
       
  Babu sharhi ko daya har yanzu a kan wannan dandalin, rubuta guda domin zamowa na farko