Lahadi, Maris 01, 2015 Karfe 13:27

Afirka

Matasa a kasar Kamaru suna zanga zangar kin jinin kungiyar Boko Haram. Feb, 28 2015. (VOA/Moki Edwin Kindzeka)

An Yi Gangamin Goyon Bayan Yaki Da Boko Haram A Kasar Kamaru

Dubban mutane ne a kasar Kamaru suka yi jerin gwano a tsakiyar birnin Yaounde babban birnin kasar jiya asabar, domin numa adawa da kungiyar mayakan Boko Haram da kuma goyon bayan dakarun dake kokarin kawo karshen hare haren kungiyar. Karin Bayani

Karin bayani akan Afirka


Audio Shirin Safe :         0500 - 0530 UTC

Audio Shirin Hantsi :      0700 - 0730 UTC

Audio Shirin Rana :        1500 - 1530 UTC

Audio Shirin Dare :         2030 - 2100 UTC

Audio Yau da Gobe:       1530 - 1600 UTC

Lambobin bayyana ra'ayoyi a shirinmu na dare: +12026190548 ko kuma +12026190551.
Lambar kira don bayyana ra'ayi ko yaushe ake so: +12022059942.
 
Karin Bayani akan Sauti